<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>596</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha
 Yesu za ya ba ku rai har abada.
 Shi Mai Cetonmu ya ce
 &quot;Ga shi, Ni ne ruwan rai,&quot;
 Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha.

[V2]
 2) Zo ku ci, masu yunwa, zo ku ci
 Masu yunwa, masu ƙishi, sai ku ji
 Shi Mai Cetonmu ya ce
 &quot;Ni gurasa ne ta rai. &quot;
 Sai ku ci, masu yunwa,  zo ku ci.</lyrics>
<title>Zo Ku Sha, Masu Ƙishi, Zo Ku Sha LW596</title>
</song>